بِسْمِ اللَّهِ، وَالْحَمْدُ للَّهِ ﴿سُبْحَانَ الَّذِي سَخَّرَ لَنَا هَذَا وَمَا كُنَّا لَهُ مُقْرِنِينَ، وَإِنَّا إِلَى رَبِّنَا لَمُنقَلِبُونَ﴾، ((الْحَمْدُ لِلَّهِ، الْحَمْدُ لِلَّهِ، الْحَمْدُ لِلَّهِ، اللَّهُ أَكْبَرُ، اللَّهُ أَكْبَرُ، اللَّهُ أَكْبَرُ، سُبْحَانَكَ اللَّهُمَّ إِنِّي ظَلَمْتُ نَفْسِي فَاغْفِرْ لِي؛ فَإِنَّهُ لاَ يَغْفِرُ الذُّنُوبَ إِلاَّ أَنْتَ
Da sunan Allah kuma godiya ta tabbata ga Allah.Tsarki ya tabbata a gare Shi,Wanda Ya hore mana wannan (abin hawa) kumada ba mu kasance masu iya yin hakan da kanmu ba,kuma zuwa ga Ubangijinmu makomarmu take.Godiya ta tabbata ga Allah,Godiya ta tabbata ga Allah,Godiya ta tabbata ga Allah,Allah ne Mafi girma, Allah ne Mafi girma,Allah ne Mafi girma.Tsarki ya tabbata a gare Ka, ya Allah,lallai na zalunci kaina,don haka Ka gafarta mini,domin lallai babu mai gafarta zunubai sai Kai.



