اللَّهُمَّ بَاعِدْ بَيْنِي وَبَيْنَ خَطَايَايَ كَمَا بَاعَدْتَ بَيْنَ الْمَشْرِقِ وَالْمَغْرِبِ، اللَّهُمَّ نَقِّنِي مِنْ خَطَايَايَ كَمَا يُنَقَّى الثَّوْبُ الْأَبْيَضُ مِنَ الدَّنَسِ، اللَّهُمَّ اغْسِلْني مِنْ خَطَايَايَ، بِالثَّلْجِ وَالْماءِ وَالْبَرَدِ
Ya Allah,Ka nisantar da ni daga zunubaina kamaryadda Ka nisantar da Gabas daga Yamma,ya Allah,Ka tsarkake ni daga zunubaina kamaryadda ake tsarkake farar riga daga datti,ya Allah,Ka wanke ni daga zunubaina da dusar ƙanƙara,da ruwa, da ƙanƙara.



