Sura ta 94 a Alƙur'ani

Sura Ash-Sharh

MakkiyyaAya 8Juzu'i 30
Ash-Sharh

بِسْمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحْمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ

أَلَمْ نَشْرَحْ لَكَ صَدْرَكَ ﴿١﴾

Ba Mu bũɗa maka zũciyarka ba (dõmin ɗaukar haƙuri da fahimta)?

Tafsirin al-Muyassar (Larabci)

وَوَضَعْنَا عَنكَ وِزْرَكَ ﴿٢﴾

Kuma Muka saryar maka da nauyinka, Ashe.

Tafsirin al-Muyassar (Larabci)

ٱلَّذِىٓ أَنقَضَ ظَهْرَكَ ﴿٣﴾

Wanda ya nauyayi bãyanka?

Tafsirin al-Muyassar (Larabci)

وَرَفَعْنَا لَكَ ذِكْرَكَ ﴿٤﴾

Kuma Muka ɗaukaka maka ambatonka?

Tafsirin al-Muyassar (Larabci)

فَإِنَّ مَعَ ٱلْعُسْرِ يُسْرًا ﴿٥﴾

To, lalle ne tãre da tsananin nan akwai wani sauƙi.

Tafsirin al-Muyassar (Larabci)

إِنَّ مَعَ ٱلْعُسْرِ يُسْرًۭا ﴿٦﴾

Lalle ne tãre da tsananin nan akwai wani sauƙi.

Tafsirin al-Muyassar (Larabci)

فَإِذَا فَرَغْتَ فَٱنصَبْ ﴿٧﴾

Sabõda haka idan ka ƙãre (ibãda) sai ka kafu (kana rõƙon Allah).

Tafsirin al-Muyassar (Larabci)

وَإِلَىٰ رَبِّكَ فَٱرْغَب ﴿٨﴾

Kuma zuwa ga Ubangijinka ka yi kwaɗayi.

Tafsirin al-Muyassar (Larabci)

Ash-SharhAya 1 cikin 8

Game da Sura Ash-Sharh

Sura Ash-Sharh (الشرح) ita ce sura ta 94 a Alƙur'ani. Tana da ayoyi 8 kuma tana cikin Juzu'i na 30. An ware ta a matsayin sura ta Makkiyya, wato an saukar da ita galibi kafin hijirar Annabi zuwa Madina.

Sunanta, الشرح, shi ne yadda ake san surar da Larabci.

Tambayoyi game da Sura Ash-Sharh

Ayoyi nawa ne a Sura Ash-Sharh?

Sura Ash-Sharh tana da ayoyi 8.

Shin Sura Ash-Sharh ta Makkiyya ce ko ta Madaniyya?

Rarrabawa: Makkiyya.

A wane Juzu'i Sura Ash-Sharh take?

Sura Ash-Sharh tana Juzu'i na 30.

A ina zan saurari Sura Ash-Sharh?

Danna Kunna a wannan shafin don jin ta aya bayan aya, Abdur-Rahman As-Sudais, Mishary Alafasy, Mahmoud Khalil Al-Husary, Abdul Basit Abdus-Samad, Maher Al-Muaiqly, Saad Al-Ghamdi, Ahmad Al-Ajmi, Abu Bakr Ash-Shatri, Hani Ar-Rifai, Muhammad Siddiq Al-Minshawi, Ali Al-Hudhaify, Muhammad Ayyub, Abdullah Basfar, Yasser Ad-Dosari, Nasser Al-Qatami, Salah Al-Budair, Saud Ash-Shuraim, Abdullah Awad Al-Juhany, Muhammad Jibreel ne ke karantawa.

Samu manhajar

Samu aGoogle Play

This page is translated with machine assistance and may contain mistakes. The English and Arabic versions are our reference. About our sources